<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Haifuwar Yesu ta Sa Na Sami LW417</title>
<lyrics>[V1]
 Haifuwar Yesu ta Sa Na Sami
 1)  Haifuwar Yesu ta sa na sami kwanciyar rai
 Mata : (Na---sami ceto na, ta wurin Yesu (2x)

[V2]
 Zabaya :  (I-na da murna ya, domin na zama ta Yesu
 (Na---sami ceto na, ta wurin Yesu (2x)
 Zabayo :  (To sai ki kama bakinki,domin ki sadu da Yesu
 2) Haifuwar Yesu ta sa na sami bege yau
 3)  Haifuwar Yesu ta sa na sami salama
 4)  Haifuwar Yesu ta sa na sami gafara</lyrics>
<hymn_number>417</hymn_number>
</song>